ABNA24 : Tun daga wanan lokacin ne aka fara gudanar da tarukan ranar Quds ta duniya a kasar Iran da kuma gudanar da jerin gwano domin nuna goyon baya ga al’umar falastinu, da kuma yin tir da Allawadai da keta alfarmar masallacin Quds mai alfarma da yahudawa suke yi.
A halin yanzu ana gudanar da tarukan wanann rana ta Quds ta duniay a koina a cikin fadin duniya, da hakan ya hada hard a cikin kasshen turai, domin tabbatarwa duniya cewa musulmia duik inda suke suna tare ad ‘yan uwansu Falastinawa da ake zalunta, da kuma neman a kare hakkokinsu da yahudawa suka kwace musu a cikin kasarsu.
342/